Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bayanai dalla-dalla kan batun kama Abba Kyari
Ku latsa hoton da ke sama don kallon biidyon:
A makon da ya gabata ne hukumar yaki da miyagun kwayoyi ta NAjeriya ta kama jamoi'in dan sanda da laifin hannu a safarar koken.