'Haƙorana masu cin zuma sun hana ni cimma burina'

Bayanan bidiyo, Bidiyo: 'Haƙorana masu cin zuma sun hana ni cimma burina'

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A ci gaba da kawo muku labarai da rahotanni kan fannin ruwan sha da tsaftar muhalli da sauran abubuwa makamantansu a faɗin nahiyar Afirka - a yau Tanzaniya muka leƙa.

Mun ziyarci birnin Arusha da ke arewa maso gabashin ƙasar, inda ake amfani da ƙasusuwan saniya wajen magance matsalar yawaitar sinadarin fluoride a cikin ruwan da ke ƙarƙashin ƙasa da mazauna yankin ke amfani da shi.

Ga ƙarin wasu bidiyon da za ku so