Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon yadda yajin aikin 'yan A-Daidaita-Sahu ya tilasta wa Kanawa taka sayyada
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Mazauna birnin Kano da ke arewacin Najeriya sun bayyana yadda suka rika taka sayyada sakamakon yajin aikin matuka A-Daidaita-Sahu.