e-Naira: Bayanai dalla-dalla kan sabon nau'in kudin Najeriya na laturoni

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Babban bankin Najeriya ya bayyana hanyoyin da za a yi amfani da sabon nau'in kudin Najeriya na laturoni na eNaira.

A ranar Litinin ne shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ƙaddamar da kuɗin.

A wannan bidiyon Umar Mikail ya mana bayani kan yadda tsarin zai yi aiki.