Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ƙaryata camfe-camfen da ake alaƙantawa da jinin haila
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
An daɗe ana yaɗa camfe-camfen da suka shafi jinin al'ada na mata, kuma miliyoyin mutane sun yarda da hakan.
Amma a cikin wannan bidiyo, an warware irin wadannan ƙare-rayi kamar irin su cewa mace mai ciwon cikin haila kan warke tas bayan ta yi aure.
Da kuma camfin da ke cewa akwai samfurin audugar matan da ke yaga tantanin budurcin mace da sauran su.