Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon Ku San Malamanku tare da Dr Jamil Muhammad Sadis
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A wannan makon shirin Ku San Malamanku ya tattauna ne da Dr Jamil Muhammad Sadis.