Kwalliyar mata Musulmai na ƙara bunƙasa a duniya
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Kwalliyar matasan mata Musulmai na ƙara bunƙasa a duniya, musamman ma a nahiyar Asiya.
Manyan kamfanonin sun wuce gaba kan lamarin wanda hakan ya sa suke cin kasuwarsu sosai.