Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Zaɓen shugaban ƙasar Iran: 'Shin ƙwaryar sama ce take dukan ta ƙasa?'
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Masu kada kuri'a a Iran sun ce ba su da wani zabi na hakika a zaben shugaban kasar da za a gudanar ranar 18 ga watan Yuni.
A yayin da saura kwanaki kadan a gudanar da zaben, dan takara daya tilo da ke da ra'ayin kawo sauyi ya janye daga takarar - cikin sauran 'yan takara shida da suka rage, biyar masu tsattsauran ra'ayi ne.
(Jan hankali: Dan takarar ya janye daga shiga takara ne bayan an fitar da wannan bidiyon).