Abin da ya sa Japan ke son sakin tan miliyan ɗaya na gurɓataccen ruwa cikin teku

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Me ya sa Japan ke son sakin tan miliyan ɗaya na gurataccen ruwa cikin teku?

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Japan na shirin sakin fiye da tan miliyan ɗaya na gurɓataccen ruwa cikin teku.

A tashar makamashin nukiliya ta Fukushima ne aka samu mummunan bala’in fashewar makamashin nukiliya a shekarar 2011.

Me ya sa Japan take son yin hakan kuma me ya sa masu rajin kare muhalli da maƙwabtanta suka damu?

Wasu labaran da za ku so