Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyo: Yadda angon mata biyu ya shiga ɗakin amarensa biyu a Abuja
Matashin nan da ya auri mata biyu a rana guda a Abuja ya bayyana yadda yake tafiyar da sha'anin gidansa tun da ya yi aure.
Babangida Sadik ya shaida wa BBC Hausa cewa duk lokacin da ya kalli matan nasa biyu "hankalina yana kwanciya."