Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Tunawa da Fukushima: Bala'in nukiliya da ya girgiza duniya
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon
A ranar 11 ga watan Maris na 2011, girgizar ƙasa mai karfin gaske ta faɗa wa yankin arewa maso gabashin Japan inda ta haifar da ɗaya daga cikin mummunan bala'in da ya shafi nukiliya a duniya.
A yau 11 ga Maris garin Fukushima na ci gaba da fama da abin da ya biyo bayan girgizar ƙasar ta Tōhoku da kuma tsunami.
Me ya faru? Kuma yaya rayuwa ta kasance ga mutanen da suka rayu?