Kun iya maganar kurame? Wata likita ta ce yana da kyau ku koya
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
An ware ranar 3 ga watan Maris din kowace shekara a matsayin Ranar Kurame Ta Duniya, ranar da aka ware don fadakar da mutane yadda za su kaucewa abin da zai iya haifar da kurumta ko matasalar ji.
A cikin wannan bidiyon, wata likita Dakta Ameera Aliyu Aminu ta ja hankalin mutane kan amfanin maganar kurame.