Kalli masallacin da ya fi kowanne kyau a Afirka da ke Ilori

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan masallacin da ke birnin Ilori a jihar Kwara da ke yankin tsakiyar Najeriya shgi ne mafi girma a Afirka.

Masallacin yana da girman da ke ɗaukar mutum 700 a lokaci guda. An ƙawata cikinsa da ado sosai.