Wane ne Joe Biden?

Wane ne sabon Shugaban Amurka Joe Biden?

Mun duba tarihin Joe Biden tun daga fara siyasarsa shekaru sama da arba'in da suka wuce.