Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ga wasu abubuwa shida da suka faru a 2020 bayan annobar Covid-19
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Waɗanne labarai ne suka mamaye shekarar 2020 baya ga mummunar annobar cutar korona da ba a ga irinta ba a wannan ƙarnin?
Akwai wasu manyan labarai da suka mamaye shekarar baya ga na annobar Covid-19, shekara ce da muhimman abubuwa suka faru.
Ga wasu manyan labarai shida da da annobar ta shafe su.