...Daga Bakin Mai Ita tare da Aminu Alan Waƙa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 28, shirin ya tattauna da fitaccen mawaƙin nan Aminu Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Alan Waƙa.
A cikin hirar, a bayyana abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarsa da za su saku dariya da al'ajabi.
Ɗaukar bidiyoda tacewa: Fatima Othman