Coronavirus a Indiya: Garin da aka yi musu makaranta ta farko albarkacin cutar korona

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Garin da aka yi musu makaranta ta farko albarkacin cutar korona a Indiya

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A lokacin da Santosh ya isa kauyen Neelam Thogu a cikin wani surkuki a jihar Telangana ta Indiya, ya tarar da mutane cikin tsananin talauci kuma ba sa zuwa makaranta.

Ya je garin ne tare da abokansa don kai musu taimakon abinci da magunguna a lokacin da ake cikin dokar kullen annobar cutar korona.

Amma a karshe sai suka zauna a garin suka yi musu makaranta inda suke koyar da yara cikin harshen Turanci da yaren garin Telugu.

Wasu bidiyon da za ku so ku kalla