Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Binciken BBC Africa Eye game da yaƙi da Covid-19 a Afirka ta Kudu
Latsa bidiyon da ke sama don kallon cikakken rahoton:
Afirka Ta kudu ce take da mafi yawan mutanen da suka kamu da cutar korona a nahiyar Afirka.
Ma’aikatan lafiya sun samu kansu cikin wannan tashin hankali.
Don yaƙi da cutar, sun rika fuskantar tsangwama, talauci da rashawa… yayin da suke ƙoƙarin kare kansu da iyalansu.
Wannan labarin ya mayar da hankali ne kan wata ma'aikaciyar jinya da ke yaki da cutar korona a birnin Johannesburg.