Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon ceto giwa ƴar shekara 25 da ta faɗa rijiya a Indiya
Ku latsa hoton da ke ƙasa don kallon bidiyon:
An ceto wata giwa mai shekara 25 a raye kuma lafiyar lau bayan da ta faɗa rijiya a Indiya.
Wani manomi ne ya ji kukanta sai nan da nan ya nemo taimakon mutane.
An yi amfani da ƙugiya wajen ciro ta bayan shafe sa'a 14 ana aikin ceton.
Wasu bidiyo da za ku so ku kalla