Binciken BBC Africa Eye ya gano yadda ake satar yara a Kenya

Bayanan bidiyo, Binciken BBC Africa Eye ya gano yadda ake sace yara a Kenya

A wannan karon, sashen binciken ƙwaƙwaf na BBC Afrika Eye ya bi diddigin yadda ake fatauci da satar ƙananan yara a Kenya.

Za ku iya latsa hoton da ke sama domin kallon cikakken binciken da muka yi.