Africa Eye: Yadda jami'an tsaron Najeriya ke azabtar da jama'a

Bayanan bidiyo, Tabay

Ku latsa bidoyon da ke sama domin kallon cikakken rahoton Mayeni Jones:

Shirin BBC na Africa Eye ya bankado yadda jami'an tsaron Najeriya ke azabtar da jama'a duk kuwa da cewa dokokin kasar sun haramta yi wa mutane irin wannan azaba wadda ta zarce hankali.