Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon yadda ake satar gari a wajen niƙa a Kano
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A Unguwar Gobirawa da ke karamar hukumar Dala a Kano, wani mai niƙa ya ƙirƙiro wani sabon salon ba da tikiti kafin mutane su karɓi niƙa don magance matsalar satar gari.