Coronavirus: Ɓaɓatun da Trump ya sha yi kan cutar korona

Bayanan bidiyo, Bidiyon ɓaɓatun da Trump ya sha yi kan cutar korona

Ku latsa lasifikar da ke ƙasa don kallon bidiyon:

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa shi da matarsa Melania Trump sun kamu da cutar korona kuma a yanzu suna killace kansu.

Mun yi waiwaye kan wasu abubuwa da shugaban ya dinga faɗa a kan annobar cutar koronan a wasu lokuta.

Ƙarin labarai masu alaƙa