Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyo: Ko ya dace a rinƙa bai wa mata hutun aiki lokacin haila?
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wani kamfani a Indiya yana bai wa mata hutu a lokacin da suke al'adarsu.
Matakin na kamfanin Zomato, ya jawo muhawara sosai.
Wasu matan na ganin bayar da hutu garesu lokacin al'ada ci gaba ne sosai, amma ya ƙasƙantar da sharaɗin wasu matan masu fafutuka na samun daidaito a wajen aiki.
Wasu kuma na cewa dama lamari ne na lokaci, ya kuma kusa faruwa.