Bidiyo: Wane ne Vladimir Putin – mutumin da zai fi kowane shugaba dadewa a mulkin Rasha?

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya kara zama shugaban kasar da zai fi kowane shugaba dadewa a kan mulki.

Ga dai bayanin yadda ya yi suna kuma yake da masoya da masu suka a wannan bidiyon.