Coronavirus: Yadda za ku ɗinka takunkumi da kanku don kariya

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan bidiyo ne da ke koya muku yadda za ku ɗinka takunkumi da kanku don kariya daga daukar cutar korona.