Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Sunan gari ya hana wani aure a Kano
Ku latsa alamar lasifikar da ke sama domin kallon bidiyon:
Ƙaramar hukumar Ƙunchi a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya na janyo wa mazauna garin kalubale in ji su, saboda sunan garin.