Sai an jima, Tottenham 0-1 Manchester United
A nan muka kawo karshen sharhin da muke kawo ma ku. Sai wani lokacin.
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Mancheser United ta doke Tottenham ci 0-1 a fafatawar da suka yi a gasar Firimiya a Wembley. Ole Gunnar Solskjaer yanzu ya buga wasa biyar a jere ba a doke shi ba.
Awwal Ahmad Janyau
A nan muka kawo karshen sharhin da muke kawo ma ku. Sai wani lokacin.
De Gea ya taimakawa Manchester United doke Tottenham ci 0-1 a Wembley inda ya kabe kwallaye da dama.
Alkalin wasa ya daga kafa
McTominay ya karbi Paul Pogba
Saura kiris Harry Kane ya ci amma Golan Man Utd ya sake fitar da kwallon
Fernando Llorente ya karbi Harry Winks
Matashin dan wasa Diogo Dalot ya karbi Jesse Lingard
Golan Manchester United ya kabe kwallaye da takwas daga hare haren da Tottenham ta kai.
Dea Gea ya sake kame kwallon da Harry Kane ya bugo daga bugun tazara a raga
Saura kiris Alli ya ci amma kwallon ta daki kafar De Gea
Dele Alli ya yi gaba da gaba da gola amma ya barar.