Za mu kawo muku wasan Champions League kai tsaye
Za mu kawo muku wasan da Arsenal za ta karɓi bakuncin Atletico Madrid ranar Talata a Champions League, duk wadda ta yi nasara za ta kai karawar karshe.
Da faran za ku tara a shirin tare da ni Mohammed Abdu, Mammman Skipper Tudun Wada Kano, Najeriya.