Hotunan ziyarar Shugaba Buhari a jihar Imo

Buhari in Imo state

Asalin hoton, Bayo Omoboriowo

A ranar Alhamis ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Imo da ke kudu maso gabashin kasar.

Shugaban ya samu gagarumar tarba daga 'yan jihar, duk da kiran da kungiyar 'yan a-aware ta IPOB ta yi kan mutane su zauna a gidajensu.

Buhari ya kaddamar da jerin ayyukan da gwamnatinsa da ma gwamnatin jihar suka yi a jihar.

Ga wasu hotunan ziyarar shugaban kasar:

Buhari in Imo state

Asalin hoton, Bayo Omoboriowo

Buhari in Imo state

Asalin hoton, Bayo Omoboriowo

Buhari in Imo state

Asalin hoton, Bayo Omoboriowo

Buhari in Imo state

Asalin hoton, Bayo Omoboriowo

A cikin ayyukan da Shugaba Buhari ya kaddamar har da tashar karkashin kasa mai suna Chukwuka Nwoha.

Haka kuma ya kaddamar da hanyar Naze zuwa Nekede zuwa Ihiagwa.

Kazalika ya kaddamar da titin Egbeada da ke Amakohia

Shugaba Buhari ya kuma bude sabon dakin taron majalisar zartarwar jihar da ke Gidan Gwamnatin jihar mai suna Douglas House

Buhari in Imo state

Asalin hoton, Bayo Omoboriowo

Wata hanyar ruwa da sugaba Buhari ya bude

Shugaba Buhari ya gana da wasu shugabannin Kudu maso Gabas.

Ziyarar tasa tana da muhimmanci ganin cewa gwamnan jihar Imo Hope Uzodimma, wanda dan jam'iyyar APC ne, yana daga cikin shugabannin yankin da ke goyon bayan manufofin shugaban kasar.

Buhari in Imo state

Asalin hoton, Aso rock villa

Bayanan hoto, Shugaba Buhari ya gana da wasu shugabannin Kudu maso Gabas
Buhari in Imo state

Asalin hoton, Aso rock villa

Bayanan hoto, Masu fada a ji na yankin mun jinjina wa Buhari kan ayyukan da yake yi na ci gaban kasa
Buhari in Imo state

Asalin hoton, Aso Rock Villa

Bayanan hoto, Da ma dai gwamnonin yankin sun yi kira ga mazauna jihar su fito kwansu da kwarkwatarsu domin tarbar shugaban kasar

Sai dai an rufe wasu kasuwannin da ke kusa da wuraren da shugaban ya kai ziyara domin tabbatar da tsaro.

Buhari visit to Imo State
Bayanan hoto, Wannan yankin na Orlu na cikin wuaren da Shugaba Buhari ya kaddamar da ayyuka
Buhari visit to Imo State
Buhari visit to Imo State
Bayanan hoto, Tsohuwar kasuwar Orlu babu kowa a yayin da Buhari ya ziyarci jihar Imo
Hotunan ziyarar Shugaba Buhari a jihar Imo
Buhari visit to Imo State
Bayanan hoto, Sha tale-talen Orlu bayan shugaban kasa ya ziyarci jihar Imo
Hotunan ziyarar Shugaba Buhari a jihar Imo