Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hira da Rochas Okorocha kan ƴan awaren IPOB
Sanata Rochas Okorocha ya bayyana abin da ya sa shugabannin Ibo suka yi gum kan maganar IPOB da dalilin da ya sa yake ganin ƴan ƙungiyar ba za su iya ɓallewa daga Najeriya ba.