Kiɗa ya tuna wa tsohuwa mai cutar mantuwa rawar ƙuruciya

Marta Gonzalez wata tsohuwa wadda a lokacin kuruciyarta ta zama babbar 'yar rawa.

Amma yanzu tana fama da cutar mantuwa.

Sai dai wani kida da aka sanya mata ya sa ta iya tunawa da kuruciyarta.