Kuna tsoron kamuwa da cutar korona? To ga mafita
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Kusan wata tara tun bayan bullar cuta korona, hr yanzu akwai mutanen d ke tsoron kamuwa da cutar.
A wannan bidiyon an yi nazari ne kan abubuwan da suka fi hadari da barazanar sa mutum ya kamu da cutar korona.
Ana ci gaba da shawartar mutane da su ci gba da bin matakan kariyar da aka sanya.