Yadda za ku gane bambancin coronavirus da mura
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wannan bidiyo ya fayyace muku yadda za ku gane bambancin coronavirus da murar lokacin bazara da aka saba yi.
An fara wallafa shi ranar 29 fa watan Afrilun 2020