Juyin mulkin Mali: Abu biyar da suka sa sojoji suka cire Ibrahim Boubacar Keïta

A ranar Talata sojoji suka tilasta wa Ibrahim Boubacar Keïta murabus bayan yi masa juyin mulki.

Sai dai da ma akwai alamun hakan ka iya faruwa.