Lafiya Zinariya: Buɗewar bakin mahaifa a mata masu juna biyu

Likita ta yi bayani kan matsalar budewar bakin mahaifa a mata masu juna biyu da alamominta da irin taimakon da ake bai wa masu fama da ita.