Yadda coronavirus ta tona asirin halin da asibitocin Najeriya ke ciki

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Sakamakon ɓullar cutar korona da kuma matsalolin lafiya da aka samu, BBC ta yi nazari kan yadda hukumomi ke kula da harkar lafiya a Najeriya.

Tsarin kiwon lafiyar Najeriya ne na 142 a cikin na kasashe 195 a duniya.

Wannan bidiyo ya yi duba na musamman tare da yin bayani filla-filla kan harkokin kula da lafiya a kasar.