Birnin da mamayar birrai ta hana mutane sakat

Jama'a sun shige gida sun kulle kofa, bangarorin birrai masu hamayya suna fada kuma wajen ya fi karfin dan adam ya je.

Barka da zuwa Lopburi, tsohon gari a birnin Thailand, wanda birrai suke rububin lalataccen abinci, kuma suke kara yawa a kullum