An kama mutumin da ya yi wa mai shekara 80 fyade a Kano

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani mutum da ake zargi ya yi wa mata 40 fyade ciki har da yar shekara 80.