Eid Mubarak: Hotunan yadda ‘yan Kannywood suka yi bikin ƙaramar Sallah

Taurarin Kannywood sun bi sahun sauran al'umar duniya wajen gudanar da bukukuwan karamar Sallah, ko da yake wasu daga cikinsu sun yi Sallar ne a yanayi na dokar kulle sakamakon annobar korona.