Zakatul-Fitr: Yadda ake Zakkar Fidda-kai

Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Dr Jabir Maihula, ya yi bayani dalla-dalla kan yadda ake Zakkar Fidda kai kwanaki kadan kafin gudanar da karamar Sallah.