Yadda muke sarrafa leda zuwa bulo - Intissar
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Wata mata 'yar asalin jihar Katsina ta bayyana mana yadda take sarrafa leda zuwa bulo a Abuja.
Intissar Bashir Kurfi, ta ce sun yi haka ne domin magance yawan bola da ake samu a birane.