Ba gaskiya ba ne cewa ba a warkewa daga coronavirus

Bayanan bidiyo, Ba gaskiya ba ne cewa ba a warkewa daga coronavirus

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wasu na nuna kyama ga masu dauke da cutar korona, inda wasu ke ganin cewa ba a iya warkewa daga cutar. Wannan ba gaskiya ba ne.

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta tabbatar da cewa ana iya warkewa ras daga cutar.

Ga bayanin dan jarida mai sa ido kan annobar korona, Abdulbaki Jari.

Karin bayani kan coronavirus
Karin bayani kan coronavirus