Shirin da Najeriya ke yi kan Coronavirus

Hira da Dakta Abubakar Jafiya na cibiyar yaki da cututtuka a Najeriya kan shirin da Najeriya ke yi kan Coronavirus.