Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda farin dango ke addabar Kenya
Latsa bidiyon sama domin kallo
Farin dango na addabar yankin arewa maso gabashin Kenya da ke a gabashin Afirka.
Farin wadanda ake tsammanin sun taso ne daga Yemen suka biyo ta Somalia da Habasha sannan suka iso Kenya.
Manoma da yawa na kokawa kan yadda farin ke addabar amfanin gonarsu.