Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
..Daga bakin mai ita tare da Isa Feroz Khan: Ina da na sanin abubuwa da dama
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 10, shirin ya tattauna da Isa Adam wanda aka fi sani da Isa Feroz Khan kuma ya bayyana irin abubuwan da suka fi burge shi a rayuwarsa da kuma irin zabin macen da zai aura.
Bidiyo: Fatima Othman
Wasu na baya da za ku iya gani