Abubuwan da suka faru tsakanin 2010-2019

A kan samu sauye-sauye sosai a cikin shekaru kadan musamman na fasaha.

BBC ta duba maku wasu daga cikin abubuwan da suka faru daga 2010 zuwa 2019.