...Daga bakin mai ita tare da Mansura Isa: 'Na taba fada da 'yan daba'

Bayanan bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Mansura Isah

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na shida, matar fitaccen jarumin fina-finan Hausa Sani Danja wato Mansura Isa ce, ta amsa tambayoyi da za su sa ku dariya ciki har da cewa "ta yi kiriniya da tana yarinya har da fada da 'yan daba.''

Bidiyo: Fatima Othman

Wasu na baya da za ku so ku gani