...Daga bakin mai ita tare da Aina'u Ade: 'Tsegumi hanji ne'

Bayanan bidiyo, DAGA BAKIN MAI ITA AINA'U ADE

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na hudu, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa a Najeriya Aina'u Ade ce, ta amsa tambayoyi da za su sa ku dariya ciki har da cewa "mata idan ba su yi tsegumi ba, ba sa jin dadi."

Bidiyo: Fatima Othman

Wasu na baya da za ku so ku gani