Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amina Mohammed: Na fi son sakwara da miyar taushe
BBC ta samu gana wa da mataimakiyar Sakare Janar na Majlisar Dinkin Duniya, Amina J Mohammed, inda ta bayyana wasu abubuwa game da rayuwarta.
Ta bayyana cewa ta fi son sakwara da miyar taushe a cikin abinci.
Da kuma aka tambaye ta game da tsawon lokacin da take dauka tana yin kwalliya, sai ta ce "jan baki kawai nake sakawa, sai kuma kwalli."
Kalli wannan bidiyon ka ga karin abubuwan da ta bayyana.